A BAMU DIEZANI TUNDA INGILA TA KASA YI MATA KOMAI IBRAHIM MAGU
<
;
A dawo mana da Diezani Najeriya tunda an gaza gurfanar da ita a Ingila - Magu
Magu ya bayyana cewa babu wani mataki da mahukuntan Ingila suka dauka a kanta duk da cewa an kwashe sama da shekaru 3 ana bincike a kanta - Ana dai tuhumar tsohuwar ministan man fetur din ne da zargin karkatar da kudade wanda adadinsu ya kai $20bn Shugaban riko na hukumar yaki da rashawa (EFCC) Mr Ibrahim Magu ya bayyana cewa hukumar tana bukatar da dawo da tsohuwar ministan man fetur, Diezani Alison-Madueke gida Najeriya domin a gurfanar da ita a kotu saboda rashin gurfanar da ita a kotu a Ingila tun 2015.a-dawo-mana-da-diezani-najeriya-tunda gaza-gurfanar-da-ita-a-ingila-magu
Magu ya bukaci Ingila ta mika masa Diezani domin a gurfanar da ita a Najeriya Magu ya yi wannna jawabin ne a yayin da ya ke bayyana wa manema labarai ayyukan da hukumar ke yi a ranar Litinin a Abuja

No comments