TOFA ANAN AKE YINTA GUMI YACE BE KAMATA AYI GWAMNA MUSULMI MATAIMAKI MUSULMI BA A KADUNA - Arewaweb

TOFA ANAN AKE YINTA GUMI YACE BE KAMATA AYI GWAMNA MUSULMI MATAIMAKI MUSULMI BA A KADUNA

< ; a ranar litinin din nan ne shugaba muhammad buhari yayi magana kan zargin da akema gwamna umar ganduje na kano kan cin haincin kudi na gugan kudi har dalla miliyan 5 biyar
inda ya tabbatar wa mutane cewa  za a duba lamarin tare da daukan mataki.









Jaridar Daily Nigerian ta bada rahoton cewa Shugaba Buhari ya yi wannan magana ne yayinda wani dalibi dan asalin jihar Kano a kasar Faransa yabi irin ayyukan da gwamnan keyi kuma yayi kira ga gwamnatin tarayya ta bi sahunsa.


Kan ya gama magana, shugaba Buhari ya tambayi dalibin shin ya ga bidiyon da aka nuna gwamnan yana karban daloli? Yace: "
A bangare guda, shin baka ga bidiyoyin gwamnan inda yake cusa daloli cikin garensa ba?" "Mun baiwa hukumomin tsaro bidiyoyin domin bincike. Kuma za mu dau mataki akan abin inda aka same shi da kashe a gindi."

Amma Wannan abu bai yiwa dan majalisan wakilan jihar Kano mai wakiltan Nasarawa, Nassir Ali-Ahmed da kuma hadimin shugaban kasa Sha'aban Sharada, wadanda suka bukaci yan jarida su taimaka su cure inda shugaba Buhari yayi wannan furuci. Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma

No comments

Powered by Blogger.