Banbanci Tsakanin Intel And Amd Processor - Arewaweb

Banbanci Tsakanin Intel And Amd Processor

< ;
Banbanci Tsakanin Intel And Amd Processor

AMD INTEL

Banbanci na farko shine  kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a mazaunin zama a kowane irin yanayi shi kuwa AMD shi ba kowane yanayi yake dauka ba. Misalin computer da take da AMD processor akan ta za ka samu bata kai intel tsada ba ba domin komai ba sai domin cewar intel yafi juriya, kuma maganar lalacewar board ko ince processor shi intel zai wahala ace kai tsaye ya lalace ko kuma wani yanayi ya saka ya daina aiki. Abinda zai iya tsayar da intel yaki aiki, to, idan ya faru a ADM zai kone ne. Kuma a irin yanayi da muke ciki. ko da kaji ance computer bata son zafi to ai shi processor din ne baya son zafi, to intel wanda ake kira da DUO CUE shi sun yi zai iya jurewa zafi ya kuma yi aiki. Amma AMD ko kadan baya son zafi kuma ba zai jure aiki a zafi ba. Saboda haka idan kana da halin sayen computer kaga a jikin ta an rubuta processor din ta AMD kuma kasan baka da AC a gida ko ofis to ka nemo Intel.
 dan haka ni a shawarce ka nemi intel idan zaka sai computer 
duk da cewa a halin yanzu AMD na kokari wajen ganin cewa baya mutuwa da sauri 


No comments

Powered by Blogger.