Mutane sun yi rububin kwasar mai bayan bututun mai ya fashe a Gusau, babban birnin jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya.
Hakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionAkwai hatsari tattare da kwasar mai a irin wannan yanayin
Jami'an tsaro dai sun je unguwar da lamarin ya auku kuma motocin 'yan kwana-kwana sun je kusa da wurin.
Hakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionCikin irin wannan halin ne ake rasa rayuka idan aka samu gobaraHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionWasu dai ba su damu da hatsarin ba don samun maiHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionMutane da dama sun dibi mai daga wurin da man ya kwararaHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionKasancewar man a cikin unguwa babban hatsari neHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionMutane dai ba su kaurace wa wurin da lamarin ya auku baHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionCinkoson mutane a wurin ya nuna cewa har lokacin da aka dauki hoton ana son a cigaba da dibar mai dinHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUHakkin mallakar hotoLAWAL SHEHUImage captionJami'an kwana-kwana dai suna kokarin ganin hana aukuwar gobara
No comments