External Hardrive Nasaidawa 500GB 1TB 2TB - Arewaweb

External Hardrive Nasaidawa 500GB 1TB 2TB

< ;

Wannan hardrive yazo da abubuwa masu amfani kamar haka
  1. Full Flash Files Domin Flashing Din waya 
  2. Full Computer Softwares Irinsu Windows Iso tun daga windows xp up to date windows 10
  3. Akwai Games Anti Virus 3dcards Domin Design 
sannan kowanne  fanni Yazo da tutorials na video akalla guda 5


  • Price 500GB With Flash Files & Computer Software #Naira  18K

  • Price 1TB  With Flash Files & Computer Software    #Naira  27K

  • Price 2TB With Flash Files & Computer Software    #Naira    40K

Hakika Kowanne Fanni Idan har kayi kokarin siya zaka samu alheri me yawa  dashi

Kama ka dauki harka irinta flashing Wanda nan bada dadewa ba zamu bude site dake koyar da hakan cikin sauki kai harma da videos doming gani a zahirance

Sannan kuma idan ka dauki harka irinta Computer Tofa Alhamdulillah
Zaka rinka yin software dinta ne kamar su Formating Old Windows
Installations 3dcard wanda kowanne guda daya ana yinshi akalla from N1000 zuwa sama
Installation of  programs wannan kuma zaka yi shine bayan kayi Formating din computer



Note< Ban Baka/Ki shawarar siyan abun nan ba inde har kasan/Kinsan bakada/Bakida  Computer

Call me idan kanason/Kinason Siya 09081587712 My name Abdulrahman From Kaduna

Zamu iya tura shi wannan hardrive din ko ina kuke a fadin nigeria ba tare da ka biya ko sisi ba na delivery



No comments

Powered by Blogger.