Wani Dan Luwadi Ya Bayyana Sunayen Manyan Mutanen Da Suka Kwana Dashi Yan Nigeria - Arewaweb

Wani Dan Luwadi Ya Bayyana Sunayen Manyan Mutanen Da Suka Kwana Dashi Yan Nigeria

< ;
Wani tattacen marar kunya kuma fitsararre da ya bayyana kan sa a matsayin dan luwadi a Najeriya mai suna Kahinde Bademosi ya lissafa wasu daga cikin wadanda yayi ikirarin suna kwanciya da shi daga cikin manya a Najeriya. Sanatoci Manyan Malaman Addinai

Fitsararren, Kahinde Bademosi yace akwai munafunci sosai a game da maganar luwadi a Najeriya domin kuwa mafi yawacin masu yin luwadin a boye sune a kan gaba wajen sukar wadanda suka fito fili suka bayyanawa duniya kan su. NAIJ.com ta samu a cewar Kahinde, shi manyan Sanatoci da malaman addinai a Najeriya sun sha neman sa su kuma kwanta da shi amma kuma suna daga cikin sahun farko na masu sukar ta su a bainar jama'a. Ya cigaba da cewa ko a 'yan kwanakin nan akwai Sanatan da ya kwanta da shi amma ba zai yi mamaki ba idan aka tada maganar auren jinsi a majalisar ya shiga cikin masu sukar. A wani labarin kuma, Wasu matasa a jihar Osun dake a shiyyar kudu maso yammacin Najeriya sun cafke wani fitaccen dan siyasa a jihar ta su dake zaman shugaban masu rinjaye a majalisar jiha Honorabul Timothy Owoeye yana wanka a tsirara cikin jeji. Shi dai shugaban masu rinjaye a majalisar jiha Honorabul Timothy Owoeye, an ce wankan da aka kama shi yana yi baya rasa nasaba da tsafi irin na 'yan tsubbu da kan sa 'yan siyasa yi musamman ma ganin zabukan 2019 na kara karatowa. Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu


No comments

Powered by Blogger.