Rahama Sadau sun hadu da Di'ja a garin Kaduna - Arewaweb

Rahama Sadau sun hadu da Di'ja a garin Kaduna

< ;

Rahama ta wallafa hotunan su tare a wajen taron inda Di'ja ta rungume ta tare da nuna farin cikin ta bisa ga haduwar su.

Shahararriyar mawakiya Hadiza Blell wanda aka fi sani da sunan Di'ja ta kai ziyara mahaifar ta Kaduna inda ta hadu da abokiyar ta na masana'antar fim.

Mawakiyar Mavins records wanda Don jazzy ke jagoranta ta gana da masoyan ta dake garin Kaduna.

Ita ma jarumar fim Rahama Sadau ta ziyarci wajen taron haduwar domin mara ma abokiyar aikin ta baya.

Rahama ta wallafa hotunan su tare a wajen taron inda Di'ja ta rungume ta tare da nuna farin cikin ta bisa ga haduwar su.

No comments

Powered by Blogger.