Ni Cikakkiyar Yar Tasha Ce Jamila Nagudu - Arewaweb

Ni Cikakkiyar Yar Tasha Ce Jamila Nagudu

< ; Jamila Nagudu ta baana cewa ta cikakkiar yar tasha ce 



A cewarta da namiji ya yaudareta gwara ya mutu - Ta bayyana hakan ne a cikin shirim fim din duduwa Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba. Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwara ya mutu. Jamila nagudu ta bayyana haka ne a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan fim din.


No comments

Powered by Blogger.