"Sadauki" Kalli hotunan bayan fage na shirin fim da Hassan Giggs ke shiryawa - Arewaweb

"Sadauki" Kalli hotunan bayan fage na shirin fim da Hassan Giggs ke shiryawa

< ;


Shirin dai zai burge jama'a kamar yadda muke gani kuma zai ilimantar domin akwai dagantakar labarin da tarihin al'adun gargajiya irin ta zamanin da.

Masoya da masu bibiyan fina-finan Kannywood, akwai wata sabuwar shirin fim da shahararren direkta na masana'antar wato Hassan Giggs ke shiryawa mai take "Sadauki".

Ga hotunan bayan fage daga saitin inda ake shirya fim din.

Wannan shirin fim na "Sadauki" samu fitowar manya-manyan jarumai fitattu irin su Adam A.Zango, Fati Washa, Fati Makamashi, Abdul M. Shereef, Rashida Lobbo, Isa Adam ferozkhan da sauran su.
Shirin dai zai burge jama'a kamar yadda muke gani kuma zai ilimantar domin akwai dagantakar labarin da tarihin al'adun gargajiya irin ta zamanin da.

Kai daga ganin ka san akwai shirin fim mai kayatarwa wanda zai farantar da ran masu bibiyan fina-finan hausa.

No comments

Powered by Blogger.