Takun Saqa tsakanin Hadiza Gabon da M.-Bash, - Arewaweb

Takun Saqa tsakanin Hadiza Gabon da M.-Bash,

< ;



Fitacciyar yar wasan Hausa, Hadiza Gabon ta mayar ma wani abokinta a shafin Twiter amsa cikin bacin rai yayin da ya bata shawarar lokaci yayi da ya kamata ta fitar da miji.

Jaridar Daily Trust ta Mutumin mai suna M.Bash yana baiwa Hadiza Gabon shawara yayin dayake tsokaci a wani sabon hoto da Hadizan ta daura a twitter, inda yace mata “Masha Allah an girma, ai ya kamata a fidda miji”

Jin wannan ya bata ma Hadiza Gabon rai, inda ta amsa da cewa “Toh ko zaka bawa tsoho shawaran ya ma tsohuwa retire ya kawo ni ne?” kamar yadda majiyar mu ta ruwaito.

Ga dai yadda takaddamar ta kasance:


Sakamakon takaddamar data barke, sai jama’a suka shiga tsakani, inda wani mai sunaSkenxy slux @Auwalmesalati ya amsa da cewa “Pls adinga danne xuciya, i dont think parent has anything to do with this sis, beside aure ba farilla bace sunnah ce, badole bane.”

Hm to Kinji fa,

No comments

Powered by Blogger.