YADDA ZAKI DAWO DA NI;IMARKI BAYAN KIN HAIHU MEGIDA YAJI DADI - Arewaweb

YADDA ZAKI DAWO DA NI;IMARKI BAYAN KIN HAIHU MEGIDA YAJI DADI

< ;
Hakika wasu matan sun maida me gida wani soko koko basusan muhimmancin mazajensu ba wata 
daga ta haihu to shikenan se ta fara zama cikin dauda babu gyaran jiki babu komai koda yaushe cikin karni da wari wannan sam be dace ba ba haka ake yiba 
bara na fadamiki 'yar uwa yanda zaki yi ki tabbatar da tsafyace kanki cikin sauki



✿✿ BAYAN SATI BIYU DA HAIHUWARKI

➽ IDAN KIN HAIHU ➽ sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida , don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari .
Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba .
Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki , Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci , ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam- zam kamar bata haihu ba .
❮❯ shan ya' yan itatuwa akai - akai baran ma ( kankana , abarba , gwada , lemon Zaki .
❮❯ ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum , Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka .
❮❯ shan maganin Mata mai kyau ( habbatus- sauda , Zuma , dabino , aya ,madara , nono Amma me kyau .
❮❯ shan Zuma madi , tsimi da saurabsu .
❮❯ Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba' in ki zama cikin tsaftace jiki da gyaran jiki , gyaran jariri , gyaran gida .

❝ KUMA KARKI YI SAKE DA YIN TURAREN WUTA DANA JIKI DA GIDANKI DA JIKINKI❞

don wasu matan idan suka haihu sai kaganta ( ragajab ba tsaftace jiki ) ko ina su a ganin su idan Ana jego ba a gyaran jiki tunda mijinta Baya tare da su a shimfida , kana zuwa kusa dasu sai kaji wari da karni, wanda a musulinci ko yau mace ta haihu jini ya dauke Mata a ranar data haihu, mijinta yana da ikon zuwa ya sadu da ita a Rana 

No comments

Powered by Blogger.