Kasan wacece Kyakkyawa Aisha Humairah adon gari a Kannywood? - Arewaweb

Kasan wacece Kyakkyawa Aisha Humairah adon gari a Kannywood?

< ;

Kalli sabbin hotunan jaruma inda tayi ado kamar sabuwar amarya

Jarumar kannywood Aisha Humaira  (Instagram)
Jarumar masana'antar kannywood Aisha Humairah ta shiga cikin yan matan kannywood masu sa maza a layi.
Kalli kyawawan hotuna da ta wallafa a shafin ta na instagram inda tayi ado kamar sabuwar amarya.

Ba sai mu fada ba amma dai nasan kun san cewa wannan jarumar kyakkyawa ce kuma har yanzu kofa a bude yake ga mai rabo.

No comments

Powered by Blogger.