Kannywood: Ali Nuhu ya kara lashe babbar kyauta - Arewaweb

Kannywood: Ali Nuhu ya kara lashe babbar kyauta

< ;


- Shahararren jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara lashe babbar kyauta

- Kamfanin gidan talabijin na Africa Magic ne suka bawa jarumin kyautar
- Jarumin ya samu kyautar ne bayan burgewar da shirin sa mai suna 'Mansoor' ya yi

Fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya kara lashe gagarumar kyauta ta "Africa Magic viewers Awards 2018".

Jarumin ya lashe kyautar ne saboda burgewar da shirin sa, Mansoor, ya yi.
Ali Nuhu na fitowa a fina-finan Hausa da na kudancin Najeriya (Nollywood). Kazalika yana tsarawa, bayar da umarnin da rubuta labari.


No comments

Powered by Blogger.