Kalli Abinda aka Kama Wadannan yan Mata na Aikatawa a Bainar Jama-a - Arewaweb

Kalli Abinda aka Kama Wadannan yan Mata na Aikatawa a Bainar Jama-a

< ;
An kama wasu yan mata biyu suna sumbatar junansu a bainar jama’a (hoto)


A wani yanki a Afrika ta Kudu (South Africa), wasu matasan yara mata guda biyu da aka bayyana a matsayin Motsatsi Pheena mai shekaru 18 da kuma Meso Itumrleng mai shekaru 19, sun buga hotunansu suna sumbatar junansu a kan titi a shafinsu na zumunta


Wadannan matasan basu tsaya a kan sumbatar junansu kawai ba, harma da tabe-taben junansu ba tare da damun da cewan ko wani na kallon su ba. Allah kadai ya san inda iyayensu suke! 


No comments

Powered by Blogger.