A BUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A - Arewaweb

A BUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A

< ;

1 Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.
2  Lokacin da kake sallah a sahun farko.
3 Fadin ameen bayan karatun fatiha.
4  Sallar subhi acikin jam'I.
5 Yin addu'a ga dan uwanka musulmi abayansa.
6 Ciyarwa fisabilillah.
7 Koyar da mutane Alkhairi.



Kayi kokarin sharin din wannan post din domin kaima ka fa'idantu da wannan alkhairi...

No comments

Powered by Blogger.