Tarihin Nafisa Abdullah Dauke Da Hotunan Ta
<
;
Dukk dacewa zuwa yanzu za'a iya cewa, nafisa taja baya ga harkar shirin film hakan baisa masoyan ta sunja baya ga nunamata soyayya ba.
Nafisa jaruma ce da ta kware wajen iya salon aktin na soyayya ko kuma salihanci. Tana yin kyau kwarai idan ta fito a matsayin wadda ake zalunta.
A shekarar nan ta fito a shirin fim mai dogon zango wanda Darakta Malam Aminu Saira ya bada umarni, watau LABARINA. Tallar shirin kawai aka gani,
amma tuni mutane suka fara tofa albarkacin bakinsu game da rawar da Nafisa ta taka...
Game da gidauniyar da ta bude kuwa, Nafisa ta ce dalilin da ya sa ta kaddamar da wannan Gidauniya ta kuma fara da taimakon talakawa shi ne, bisa rahoto da ta samu na irin matsaloli da al’umma ke fuskanta musamman na rashin dan abin da za a kai bakin salati.
A cewarta, lokaci ya yi da ya kamata mutane irinsu su fara taimakawa jama’a ta hanyoyin da suke ganin za su iya.

No comments