Kalli wasu Zafafan hotunan Aisha Aliyu tsamiya cikin Salo da iya daukar hoto na Jan Hankula.
<
;
Duk da cewar jarumar ba kowane rol take karba ba, tana tsayawa ta zaba tare darjewa, ta yi finafinai masu ma’ana wadanda suka birge ‘yan kallo.
Wasu finafinan ta fito ita kadai, yayin da wasu kuma suka fito da yawa. Misali MIJIN BIZA na kamfanin Abnur, wanda Abdul Amart mai kwashewa ya shirya, Falalu A. Dorayi ya bada umarni akwai ‘yan wasa da yawa.
Duk da ta fito a tsakiyar jarumai mata da yawa, hakan bai hana ta daga yatsa tare da nuna tata bajintar ba.
Har ila yau fim din ‘Yar Amana wanda suka fito tare da jarumi Adam A. Zango da Isah Adam (Feroz Khan), an ga yadda a cikin wannan shiri jarumar ta kara bayyana kanta a matsayin kwararriyar da duniyar finafinai ke alfahari da ita.

No comments