Sunayen Sanatoci Guda 13 Da Sukabar A,P,C
<
;
Sunayen sanatocin da sukabar A,P,C
shin wadannan sanatocin sun ma shugaba buhari adalci kuwa musamman ma kwankwaso wanda seda akai taron sirri dashi jiya a villa hmm anya siyasa akwai gaskiya a cikinta kuwa
shin wadannan sanatocin sun ma shugaba buhari adalci kuwa musamman ma kwankwaso wanda seda akai taron sirri dashi jiya a villa hmm anya siyasa akwai gaskiya a cikinta kuwa
- Sen Rabiu Musa Kwankwaso
- Sen Barnabas Gemade
- Sen Dino Malaye
- Sen Shaaba Lafiyagi
- Sen Rafiu Ibrahim
- Sen Abdulaziz Nyako.
- Sen Monsurat.
- Sen Usman Nafada
- Sen Suleiman Hunkuyi.
- Sen Danbaba
- Sen Ubale shitu
- Sen Misau
- Sen Nazif Gamawa
No comments