MENENE TRADING DA BITCOIN - Arewaweb

MENENE TRADING DA BITCOIN

< ; munyi bayani sosai akan Yadda Ake Trading Da Bitcoin 
amma wasu sunce mun su basu gane ba sosai to insha allahu zamuyi kokarin ganin cewa komai mun koya muku shi practical da kuma ganin cewa kun iya shi sosai
abubuwan da wanda keson trading ya kamata ya fara samu sune

  1. Dole ya zamana cewa kana da Bitcoin
  2. Dole ya zama cewa kana da waya ko computer
  3. Dole ya zamana cewa kana da isashshen Lokaci Wato Time  
yawwa bayan ka hada wa'yannan abubuwa to zaka fara harkar trading na bitcoin


kamar yadda  nayi bayani cewa akwai wajaje na trading da dama kamar su

BINANCE
CRYPTOPIA 
COINEXCHANGER 
BITREX
da de sauran su amma ni gaskiya ina trading ne a binance kawai


Ga misali a screenshot din da nayi kugane Dalla Dalla,
idan kuka lura da kyau zaku ga nayi shaida a jikin wani coin ADA yana 0.90 kuma kowane coin yana ja wato suna kan faduwa kenan
 Idan kuma kuka duba yanzu zakuga ko wanne coin yana kan hawa daga jiya zuwa yau kaga kenan da mutum yasai coin a jiya yau ze samu riba kenan 
faduwar coin na nuni ne da RED shikuma hawan coin na  nuni ne da BLUE
a ko wanne exchanger haka yawanci abun yake bawai se dole binance ba


GA link din binance domin samun yin register amma kusani saboda yawan masu register dasu yayi yawa a kullum sun sa mutum 200,000 NE kawai zasu iya yin register dasu a kiyaye Kuma kasamu kayi register da wuri

Here is the link Binance Register Here

Ina fatan kun gane sosai

insha allahu zamu bude sabon group a whatsapp dan wanda muka bude yan talla sun mana yawa sosai duk wanda ke da bukatan shiga group din ze mun text a whatspp 
cewa yana son in sashi a sabon group na wanda mukama lakabi da suna BTC TRADE
Ga number din da zaku yi text dashi a whatsapp din


 08033275102

please share this post to all your friends as much as you can, 
we need more people to be in.


No comments

Powered by Blogger.