YADDA AKE TRADING DA BITCOIN - Arewaweb

YADDA AKE TRADING DA BITCOIN

< ;
Kamar yadda mukayi bayani a baya zamu kawo muku yadda ake trading da bitcoin
yawwa yau ne zamuyi bayani akan shi trading din dakan shi 

MENENE TRADING ?

Abinda trading yake nufi shine kasai bitcoin sannan kuma zakai amfani dashi kasai wani coin din 
sanan ka samu riba ka saida coin din ka samu kudi sannan shi kuma coin din yadda kasai da shi kudin ya dawo bitcoin,

INANE INDA ZAKA SAI BITCOIN KA SAMU KAYI EXCHANGE DASHI ?

akwai wajaje da dama da zakayi exchange din bitcoin dinka ka kayi exchange kuma ka samu riba sosai wanda ni kaina ina amfani dasu sosai.
gasu kamar haka 
  1. BINANCE
  2.  
  • COINEXCHANGER.IO

  •  BITREX


Duk wadanna zaka iya siyan kowane coins sannan ka saida musu kuma ina aiki dasu fiye da shekara daya,

lalle ina me yimuku tuni da ku shiga harkar internet domin ana samun alheri da ita sosai kuma insha allah zan rika kokarin kawo muku bayanai akan harkar 
kudai ku juri shiga site dinnan PasuBlog 

komai kanku zai waye akan shi inde a harkar internet ne gwargwadon abunda na sani

ga whatsapp link dina na game sha'awar shiga kawai kayi click din   NAN    zai kaika dirrect zuwa group dinmu


ku shiga nan kuyi register dasu anan zaku rika siyan bitcoin waje ne wanda aka yadda dashi a duniya baki daya sannan kuma zaku sai bitcoin ne da kudin ku na nigeria

na yadda dasu sosai 100 % domin waje ne da nake siyan bitcoin da tsada na saidashi da tsada

ga link din shi nan kutabbata kunbi wannan link din kada ku fada wani wajan na daban

CLICK THIS   LUNO     


Suna saida Bitcoin Da Etherium kuma suna siya





    2 comments:

    Powered by Blogger.